Karin Magana a Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u Gidan Buwai

    Tsakure: 

    Sunan wannan maƙala shi ne karin  magana a cikin waƙoƙin Alhaji Musa Danba'u Gidan Buwai. Manufar maƙala ita ce nazari da sharhi kan yadda Alhaji Musa Ɗanba’u Gidan Buwai yake sarrafa karin magana a cikin wakokinsa don a fito da baiwa da hikimomi da zalaƙar harshe da Allah ya ba shi wadda yake amfani da su wajen shirya waƙoƙinsa. An bi hanyoyi guda biyu wajen binciken, wato yin hira da iyalansa da abokan hulɗarsa musamman waɗanda suke taimaka masa wajen gudanar da sana’arsa ta waƙa, da kuma nazarin waƙoƙin. An dora aikin ne bisa ga littafin Farfesa Sa'idu Muhammad Gusau mai taken Jagoran Nazarin Waƙar Baka. Bayan nazarin waƙoƙin. Sakamakon ya nuna akwai karin magana a cikin waƙoƙin nasa.

    DOI: 10.36349/djhs.2025.v03i02.020

    Download the article:

    author/Malami, Umar Torankawa

    journal/Dundaye JOHS, December 2025

    Pages